Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Aliyu Tilde kan farashin Mai

Wallafawa ranar:

Ministan Najeriya da ke jagorancin kungiyar kasashe ma su arzikin Fetir Ibe Kachikwu yace wasu kasashe sun bukaci kiran taron gaggawa don nazarin farashin man wanda ake sayarwa akan Dala 30 yanzu haka, amma Ministan Daular Larabawa Suhail bin mohammed yace babu dalilin kiran taron tun da matakan da suka dauka a baya suna aiki. Tuni dai masana ke baiwa Najeriya shawarar karkata akalarta zuwa noma da ma’adinan karkahsin kasa don samun kudade. Kamar yadda Dr Aliyu Tilde, hamshakin manomi ke cewa a zantawar shi da Bashir Ibrahim Idris.

Emmanuel Ibe Kachikwu, Ministan Fetir na kasa a Najeriya
Emmanuel Ibe Kachikwu, Ministan Fetir na kasa a Najeriya AFP PHOTO / STRINGER
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.