Isa ga babban shafi
Saudi-Arabia-Somalia

Saudiya za ta baiwa Somalia tallafin dala miliyan 50

Saudi Arabia ta yi alkawarain baiwa kasar Somalia tallafin Dala miliyan 50 a cikin wannan wata rana guda bayan ta bayyana katse huldar diflomasiya da kasar Iran.

Reuters/Feisal Omar
Talla

Kamfanin dillancin labaran Reuters ya rawaito cewa gwamnatin Somalia ta tabbatar da alkawarin bada agajin sai dai ta nesanta shi da matsayin da kasar ta dauka na katse huldar diflomasiya da Iran.

Reuters tace ta ga takardun dake nuna agajin Dala miliyan 20 a matsayin gudumawar kasafin kudin Somalia da kuma Dala miliyan 30 a matsayin zuba jari a ofishin jakadancin Saudiya dake Nairobi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.