Isa ga babban shafi
Haiti

hukumar zaben kasar Haiti ta daga gudanar da zaben shugabancin kasar zuwa gaba

Ayayin da ake gab da gudanar da zabukan shugabancin kasar a yau lahadi, hukumar zaben kasar Haiti ta soke gudanar da zaben.

Taron yan adawa a kasar Haiti (Des manifestants défilent dans les rues de Port-au-Prince, le 23 janvier 2016, pour réclamer la démission du président Martelly.)
Taron yan adawa a kasar Haiti (Des manifestants défilent dans les rues de Port-au-Prince, le 23 janvier 2016, pour réclamer la démission du président Martelly.) REUTERS/Andres Martinez Casares
Talla

Hukumar zaben da ta dauki wannan mataki ana sauran yan awowi a buda rumfunan zaben kasar da yan adawa ke ihun cewa yana tattare da magudi, ta hanyar kafa hujjar cewa, bata da karfin tabbatar da zata iya tabbatar da tsaron lafiyar masu zabe.

Kimanin wata guda kenan, da yan adawa suka bukaci hukumar zaben kasar ta soke gudanar da zaben, ta hanyar gudanar da zanga zanga, wace a jiya assabar, zanga zangar ta haifar da kazamar taho mu gama tsakanin yan adawar jami’ar tsaro
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.