Najeriya
Ana matsalar Kalanzir a Najeriya
Ana ci gaba da fuskantar karancin man kalanzir a Najeriya, kwanaki biyu bayan gwamnatin Tarayya ta kara farashin man zuwa Naira 83. Kalanzir dai ya kasance makamashi mafi sauki ga masu karamin karfi a wajen girki a Najeriya. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Ana matsalar Kalanzir a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu