Nijar
Mutane da dama ba za su kada kuri'a ba a Nijar sai da takardu
Shaida a lokacin zabe don tabbatar da mai zabe daga mai Unguwa ko wakilinshi abu ne da aka dade ana yi a kasar Nijar To amma a wannan karo ‘yan siyasa sun kasa cim ma matsaya a kan haka wasu ke bukatar a soke wasu yayin da wasu ke son ke da sabanin ra’ayi akan bukatar. Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto daga Damagaram.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Rahoto: Mutane da dama ba su kada kuri'a ba a Nijar sai da takardu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu