Isa ga babban shafi
Turkey

Shugaban Turkiyya zai ziyarci Nigeria, Ghana, Guinea da Ivory Coast wannan mako

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayip Erdogan na shirin ziyartar wasu kasashenh Afriza 4 cikin makon gobe awani mataki na karfafa dankon zumunci da kasashen Africa.

Shugaban Turkiyya Recep Tayip Erdogan
Shugaban Turkiyya Recep Tayip Erdogan ADEM ALTAN / AFP
Talla

Cikin kasashen da zai ziyarta akwai Nigeria, Ivory Coast, Ghana da kuma kasar Guinea.

A watan Janairu na wannan shekara  Shugaban Turkiyyan Recep Tayip Erdogan ya kai ziyara wasu kasashen Africa uku, da suka hada da Habasha, Djibouti da kuma Somalia, duk dai domin karfafa dankon zumunci da kasashen Africa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.