Isa ga babban shafi
Kenya

An kawo karshen bicinken gano sauren mutane a ginin da rufta a Kenya

Gwamnatin kasar Kenya a daren jiya Asabar ta sanar da kawo karshen bicinke don gano ko da sauren mutane a cikin barraguzan ginin da ya rufta a birnin Nairobi.Akala mutane 49 ne aka tabbatar da cewa sun mutu. 

gidajen da suka rufta a Nairobi na kasar Kenya
gidajen da suka rufta a Nairobi na kasar Kenya
Talla

Hukumar agaji ta kasar ta bayyana sakamakon mutane da aka ceto ,ida wani jami’in dake aiki da hukuma ya tabbatar da cewa ga baki daya mutane 140 ne aka zakulo daga cikin barraguzan ginin yayinda 47 suka bata.
Gwamnatin kasar kamar dai yadda ta sanar a baya ta soma rusa gidajen da aka gina ba bisa ka’ida ba ko aka gano cewa an gina su a wuraren da ba su dace ba.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.