Isa ga babban shafi
COTE D'IVOIRE

Kuri’ar jin ra’ayin jama’a kan sauya kundin tsarin mulkin Cote d'Ivoire

Shugaba Alassane Ouattara ya sanar da shirin sa na gudanar da kuri’ar jin ra’ayin jama’a kan sauya kundin tsarin mulkin da kuma zaben ‘yan majalisu nan da wata shida masu zuwa.

Alassane Ouattara Shugaban Kasar Cote D'ivoire
Alassane Ouattara Shugaban Kasar Cote D'ivoire SIA KAMBOU / AFP
Talla

Shugaba Ouattara ya bayana hakan ne a lokacin da yake ganawa da ‘yan adawar kasar, inda ya shaida musu cewar za’a tuntube su dan bada shawara kan sauye sauyen da ake shirin yi.

Cikin shirye shiryen harda batun dan kasa da bako, abinda ya haifar da tashin hankali a zaben kasar ta Cote d’Ivoire a baya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.