Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kawo karshen kungiyar yan tsagerun Niger Delta

Wallafawa ranar:

Kungiyar Tsagerun Niger Delta dake kiran kan ta kungiyar Niger Delta Avengers dake cigaba da fasa bututun mai da kuma kai hari kan kamfanonin mai tace har yanzu gwamnati bata samar da yanayin da zata tattauna da ita ba.Wata sanarwar da kungiyar ta bayar, ta kuma bukaci gwamnonin da ake tsare da masu fafutukar kafa kasar Biafra a Jihohin su da su tabbatar an sake su cikin sa’oi 72 ko kuma su kaiwa tawagar motocin hari.Dangane da haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Haruna Yarima, tsohon dan Majalisar Tarayya kuma malami a Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria a Najeriya.

Wani gidan mai a yankin Niger Delta
Wani gidan mai a yankin Niger Delta REUTERS/Akintunde Akinleye
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.