Jamhuriyyar Congo
Congo ta gurfanar da Makoko a Kotu
Hukumomin Jamhuriyar Demokiradiyar Congo sun gurfanar da dan takarar shugabancin kasar Janar Jean-Marie Michel Maokoko a gaban kotu, inda suke zargin sa da laifin zagon kasa ga tsaron kasa.
Wallafawa ranar:
Talla
Lauyansa Yvon Eric Ibounga ya ce, ana tsare da Makoko a Brazzaville bayan gurfanar da shi a gaban kotu sanye da ankwa a hannunsa.
Makoko ya samu kashi 14 na kuri’un kasar a zaben watan Maris da aka bayyana shugaba Dennis Sassou Nguesso a matsayin wanda ya lashe.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu