Ethiopia
Matakin karshe na ziyarar Netenyahu a Gabashin Afirka
Firaministan Isra’ila Benyamin Netenyahu wanda ke ziyara a kasashen gabashin Afirka, a wannan alhamis zai kasance ne a kasar Habasha.
Wallafawa ranar:
Talla
A jiya laraba Netenyahu ya kasance a Rwanda, inda ya gana da shugaba Paul Kagame kafin daga bisani ya halarci wasu addu’o’in tunawa da mutanen da suka rasa rayukansu a kisan kiyashin kasar na 1994.
A jawabinsa lokacin addu’o’in, Netanyahu ya bayyana kisan kiyashin na Rwanda a matsayin wanda ba ya da bambanci da kisan da aka yi wa Yahudawa a Yakin Duniya na biyu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu