Isa ga babban shafi
Nijar

Ana rusau a Agadez

Hukumomi garin Agadez sun kaddamar da aiki rusa rumfuna da kuma sauran gine-gine da aka yi ba a kan ka’ida ba, a daidai lokacin da ake ci gaba aikin sake fasalta birnin kafin bukukuwan jamhuriya da za a yi ranar 18 ga watan disambar bana. Sai dai matakin ya gamu da fushin wasu 'yan kasuwa wadanda suka ce ana nuna son-rai da kuma takurawa, zargin da hukumomi suka musanta. Omar Sani ya aiko da rahoto Agadez.

Birnin Agadez a Nijar.
Birnin Agadez a Nijar. AFP / ISSOUF SANOGO
Talla

02:50

An Kaddamar da aikin rusa gidajen mutane a Agadez

Oumarou Sani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.