Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Mayan labaren mako a cikin shirin mu zagaya Duniya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin mu zagaya Duniya,Ramatu Garba Baba ta dubo wasu daga cikin manyan labarai da suka hada  yakin Syria,rikicin arewacin Mali a kotun hukunta mayan laifuka,sai babban labari na kokarin dakarun Najeria da suka kai farmaki zuwa mayakan Boko Haram tareda jikata shugaban su Abubacar Shekau. 

Ahmad Al Faqi Al Mahdi,a zaman kotun hukunta mayan laifuka na ICC
Ahmad Al Faqi Al Mahdi,a zaman kotun hukunta mayan laifuka na ICC PATRICK POST / ANP / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.