Isa ga babban shafi
Najeriya-Nijar

'Yan Najeriya da Nijar sun magance wata takaddama

A cikin wannan makon ne aka kawo karshen rashin jituwar da ta jima a tsakanin al’ummar garin Kyalli na Jamhuriyar Niger da mutanen garin Jobi na karamar hukumar Maigatari da ke jihar Jigawa a Najeriya kan gonakin noma. Bayan wani zama da aka yi tsakanin gwamnatocin Jigawa da na Damagaran da kuma shugabannin jama’ar yankunan a birnin Dutse ne aka cimma daidaito. Wakilinmu Abubakar Isah Dandago na da karin bayani a wannan rahoton. 

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da takwaransa na Nijar  Mahamadou Issoufou a Niamey  na Nijar
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da takwaransa na Nijar Mahamadou Issoufou a Niamey na Nijar REUTERS/Tagaza Djibo
Talla

03:35

'Yan Najeriya da Nijar sun magance wata takaddama

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.