Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Boko Haram ta sako 'yan matan sakandaren Chibok 21

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan makon ya duba sako 'yan matan sakandaren Chibok 21 daga cikin dalibai sama da 200 da kungiyar Boko Haram  ta sace a shekarar 2014 a garin Chibok na Jahar Borno da kuma cece-kuce akan hirar uwargidan Shugaban Najeriya Aysha Buhari a kafar yada labarai da ke sukar gwamnatin mijinta.

Yan matan Chibok 21 da Kungiyar Boko Haram ta saka a wannan makon da mataimakin shugaban kasa
Yan matan Chibok 21 da Kungiyar Boko Haram ta saka a wannan makon da mataimakin shugaban kasa Sunday Aghaeze/Special Assistant to Nigerian President Muhammadu
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.