Isa ga babban shafi
Tafkin Chadi

Mayakan Boko Haram sun Mika wuya a Chadi

Wasu rahotanni na Jami’an tsaro da Majalisar Dinkin Duniya na cewa daruruwan mayakan Boko Haram da iyalansu sun mika wuya a kasar Chadi a cikin watanni da suka gabata.

Chadi ta ce mayakan Boko Haram na Mika Wuya a Kasar
Chadi ta ce mayakan Boko Haram na Mika Wuya a Kasar AFP PHOTO / STEPHANE YAS
Talla

A cewar kakkakin rundunar kawance sojin kasar da ke yakar Boko Haram, Kanar Mohammad Dole, mayakan sun mika wuya ne a tafki Chadi saboda tsananni farmakin da ake kai musu.

Kanar Dole ya kuma bayyana cewa a halin yanzu mayaka 240 wanda akasarinsu ‘yan Chadi ne da iyalansu na tsare a hannu jami’an tsaron.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.