Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Canjin Yanayi: Dakta Khalid Aliyu

Wallafawa ranar:

Najeriya za ta jagoranci kasashen yammacin Afirka a taron canjin yanayi da ake gudanarwa a Morocco wajen bukatar ganin duniya ta taimaka an farfado da tafkin Chadi wanda ke ci gaba da kafewa. Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Khalid Abubakar Aliyu.

Tafkin Chadi da ya kewaye kasashen Najeriya da Chadi da Kamaru da Nijar
Tafkin Chadi da ya kewaye kasashen Najeriya da Chadi da Kamaru da Nijar The Asahi Shimbun via Getty Images
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.