Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Bukar Maina Karte kan rikicin siyasar Congo

Wallafawa ranar:

Yanzu haka an ci gaba da zaman fargaba a Jamhuriyar Demokiradiyar Congo saboda yadda 'yan adawa da kungiyoyin fararen hular kasar ke tauna tsakuwa cewar, dole shugaba Joseph Kabila da wa’adisa ya kare ya sauka daga karagar mulki. Rahotanni sun ce 'yan adawar sun shirya gagarumar zanga zanga, yayin da gwamnatin kasar ta girke jami’an tsaro a ko ina don ganin ta dakile zanga zangar. Dangane da wannan dambarwa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Maina Bukar Karte na Jami’ar Yammai da ke Nijar. 

Shugaban Joseph Kabila na Jamhuriyar Demokradiyar Congo
Shugaban Joseph Kabila na Jamhuriyar Demokradiyar Congo REUTERS/Tiksa Negeri
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.