Isa ga babban shafi
Najeriya

Cutar Murar tsuntsaye ta bazu a Najeriya

A Najeriya wata cutar murar tsuntsaye ta bulla inda a halin yanzu sama da kaji miliyan uku suka kamu. Ministan Ayyukan Noma da raya karkara na Najeriya, Chief Audu Obeh ya ce murar tsuntsayen ta bazu zuwa jihohi 26. Wakilinmu daga jihar Sakkwato El Yakub Dabai, ya duba mana batun a cikin rahoton da ya aiko mana.

Murar tsuntsaye ta bazu zuwa jihohi 26
Murar tsuntsaye ta bazu zuwa jihohi 26 REUTERS
Talla

03:05

Cutar Murar tsuntsaye ta bazu a Najeriya

El-Yakub Usman Dabai

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.