Najeriya
An dauki matakan magance rikicin kudancin Kaduna
Hukumomin Najeriya sun dauki matakan kawo karshen rikicin da ake samu a kudancin Kaduna wajen gina barikin sojoji don shawo kan matsalar tsaro. Gwamnatin Kaduna ta sha alwashin hukunta duk wanda aka samu da hannu wajen rikicin da aka samu. Aminu Sani Sado ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
An dauki matakan magance rikicin kudancin Kaduna
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu