Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Babban bankin Najeriya CBN, ya ce zai sayarda akalla dala miliyan 500

Wallafawa ranar:

Babban bankin Najeriya CBN, ya ce zai sayarda akalla dala miliyan 500 domin magance matsalar karancin dalar da ake fuskanta a kasar.Matakin na zuwa bayanda a ranar Litinin, bankin CBN ya rage darajar nairar, inda a yanzu dala daya ke a matsayin naira 305, yayinda a bayan fage dalar ke a kan naira 520To sai dai a wannan karon babban bankin Najeriyar, ya ce zai sayar da dalar ga sauran bankunan kasar maimakon ga ‘yan kasuwar bayan fage.Kan haka ne Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dr Isa Abdullahi na sashin nazarin tattalin arziki da ke Jami’ar Kashere jihar Gombe Najeriya. 

Naira kudin Najeriya
Naira kudin Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.