Haiti
Kira na neman tallafi zuwa kasar Haiti
Antonio Gutteres Sakatary Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana damuwa dangane da halin da mutan kasar Haiti suka samu kan su, Gutteres ya bayyana cewa kasar ta Haiti na bukatar taimako na abinci, da magunguna .
Wallafawa ranar:
Talla
Wasu daga cikin yan kasar na fama da amey da gudawa, Birtaniya ce kasa ta farko da ta aike da taimako na kusan dala 622.000.
Sakaraty MDD Antonio Gutteres ya hakikanta cewa kasar na bukatar akala milyan 400 na dala da za a yi amfani da su tsawon shekaru biyu domin kawo karshen wannan yanayi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu