Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hajiya Naja'atu kan dakatar da Babachir

Wallafawa ranar:

Masu Fafutukar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya sun fara mayar da martani kan matakin da shugaban kasar ya dauka na dakatar da Sakataren Gwamnati Babachir Lawal da Daraktan Hukumar leken asiri NIA Ayodele Oke kan zargin cin hanci da rashawa. Shugaban ya nada mataimakinsa Yemi Osibanjo domin jagorantar kwamitin mutane 3 dan gudanar da binciken. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hajiya Naja’atu Muhammed daya daga cikin mutanen da suka nemi a tube Babachir.

Naja’atu Bala Muhammad 'yar siyasa a Najeriya
Naja’atu Bala Muhammad 'yar siyasa a Najeriya dailymail.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.