Isa ga babban shafi
Nijar

Daruruwan Mutane na kwarara zuwa nemo Zinari a Nijar

Daruruwan mutane na Kwarara zuwa Jamhuriyar Nijar dan aikin hakar zinare daga sassa daban daban na Afirka.

Daruruwan Mutane na kwararan zuwa nemo Zinari a Nijar
Daruruwan Mutane na kwararan zuwa nemo Zinari a Nijar
Talla

Rahotanni sun ce masu hakar na amfani da duk abin hawan da suka samu daga babur zuwa motoci da jakuna.

Yayin da wasu ma da kafa suke amfani dan isa yankin na Kafa-Koira da ke kudancin birnin Yammai.

Rahotanni sun ce duk da girke jami’an tsaro a Yankin, bai hana masu hakar ba, abinda ya mayar da Yankin wajen hada hadar kasuwanci.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.