Tarihin Afrika
Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 4/4
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:58
Wannan kashi na hudu ne na Tarihin Marigayi Kwame Nkrumah na kasar Ghana inda aka tabo irin gwagwarmayar da tsohon Shugaban ya yi wajen hada kan nahiyar Afrika.