Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Janar Idris Bello Dambazau kan tallafin motocin yaki 200 da Jordan ta bai wa Najeriya

Wallafawa ranar:

SARKI Abdallah na Jordan ya baiwa Gwamnatin Najeriya motocin soji na yaki 200 domin yaki da kungiyar boko haram da kuma alkawarin baiwa kasar jiragen sama masu saukar ungulu. Mai baiwa shugaban Najeriya shawara kan harkokin yada labarai Femi Adeshina ya bayyana haka a wata ganawar da akayi tsakanin shugaba Muhammadu Buhari da Sarki Abdallah a Majalisar Dinkin Duniya. Wannan ya biyo bayan kiran da shugaba Buhari ya yiwa kasashen duniya su taimakawa Najeriya kawo karshen yakin. Janar Idris Bello Danbazau yayi mana tsokaci akai.

Sarki Abdallah na biyu
Sarki Abdallah na biyu Reuters
Talla

00:30

Janar Idris Bello Dambazau kan tallafin motocin yaki 200 da Jordan ta bai wa Najeriya

Bashir Ibrahim Idris

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.