Isa ga babban shafi
Cote D'Ivoire

Guillaume Soro ya samu ganawa da Alassane Ouattara

Shugaban Majalisar dokokin Cote D’ivoire Guillaume Soro ya gana da shugaban kasar Alassane Dramane Ouattara a fadar shugaban kasar dake Abidjan.

Alassane Ouattara,Shugaban kasar Cote D\Ivoire
Alassane Ouattara,Shugaban kasar Cote D\Ivoire SIA-KAMBOU / AFP
Talla

Mutanen biyu da aka jima ana kallon su a matsayin ma su gaba da juna, sun share kusan hawa daya suna ganawa,

Shugaban kasar Alassane Dramane Ouattara da jimawa ya na mai bayyana yabawa tsohon Firaministan sa kuma Shugaban majalisar Dokokin kasar Cote D’Ivoire duk da kai ruwa rana da ake ci gaba da yi tsakanin wasu mukaranban shugaban kasar da na bangaren Shugaban majalisar dokokin kasar Guillaume Soro.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.