Habasha
Rikicin Kabilanci ya lakume rayuka 61 a Habasha
Hukumomin Habasha sun ce akalla mutum 61 aka tabbatar da mutuwar su bayan an kwashe kwanaki ana fafatawa tsakanin kabilun da ke Yankin Oromia a kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Addisu Arega Kitessa, mai Magana da yawun hukumomin Yankin, ya ce daga ranar alhamis da ta gabata, mutane 29 aka kashe a fadar daukar fansa a Yankin Hawi Gudna da Daro Lebu.
Wannan ya biyo bayan kashe wasu ‘Yan Somalia 32 da aka tsugunar a Yankin.
Shugaban Yankin Lema Megersa ya koka kan abinda ya kira jibge sojoji da gwamnati ta yi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu