Isa ga babban shafi
Afrika

Binciken masana dangane da yawan marasa lafiya a Afrika

Masana Kiwon lafiya sun ce zama a yankunan da ake fama da tashin hankali da kuma karawa marasa lafiya jini na kara yawan masu kamuwa da cutar zazzabin cizon sauro a Afirka.

Sauro dake hadasa cutar malaria
Sauro dake hadasa cutar malaria Adam M. Richman / Sanaria Inc. / AFP
Talla

Rahotan wasu bincike guda 20 da akayi kan karin jini 24,000 sun nuna cewar, akasari daga Najeriya, na nuna kusan kashi daya bisa hudu na karin jinin na nuna cewar jinin na dauke da kwayoyin cutar dake haifar da zazzabin cizon sauro.

Dr Selali Fiamanya na Cibiyar yaki da cutar malaria a Duniya, tace kusan kashi 90 na masu fuskantar cutar mata ne da yara kanana, kuma rashin shawo kan matsalar na barazana ga rayukan dimbin jama’a.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.