Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Air Commodore Tijjani Baba kan jiragen yakin da Buhari ya siya ba tare da sahalewar Majalisar dattijai ba

Wallafawa ranar:

Wasu wakilan Majalisar Dattijan Najeriya sun nemi fara daukan matakan tsige Shugaba Muhammadu Buhari saboda amincewa a cire kudade da suka kai Dalan Amurka Miliyan 496 ba tare da izinin Majalisar ba.Muhammadu Buhari ya amince da cire kudaden ne don sayo jiragen yaki don tunkarar matsalolin tsaro da ake fama da su, kuma ya amsa bai tuntubi majalisar ba domin ya san cewa ba za su ki amincewa ba.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Air. Commodor Tijjani Baba mai-murabus masanin harkokin tsaro a Najeriyar kan wannan batu.

Matakin dai tuni ya tunzura wasu mambobin majalisar dattijan da ta kaisu ga mika bukatar tsige shugaban daga karagal mulki.
Matakin dai tuni ya tunzura wasu mambobin majalisar dattijan da ta kaisu ga mika bukatar tsige shugaban daga karagal mulki. REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.