Isa ga babban shafi
botswana

Botswana na shirin janye hukuncin kotu da ya halasta auren jinsi

Gwamnatin Bostwana ta daukaka kara gaban kotun kolin kasar don ganin ta sake yin duba kan hukuncin da ya halsta auren jinsi a kasar, tare da neman lallai kotun ta juya zuwa daurin shekaru 7 kan wadanda aka samu da ta’adar.

Tawagar shugaba Mokgweetsi Masisiet
Tawagar shugaba Mokgweetsi Masisiet MONIRUL BHUIYAN / AFP
Talla

A watan jiya ne dai babbar kotun kasar ta Botswana ta amince da halasta auren na jinsu baya fuskantar matsin lamba daga kasashen duniya da kuma masu rajin kare hakkin dan adam.

Sai dai babban alkalin kasar Abraham Keetshabe cikin sanarwar da ya fitar, ya bayyana cewa kotun ta yi kuskuren yanke hukuncin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.