A jamhuriyar Nijar,yayinda suka rage kusan makonni biyu a koma makaranta, ga duk alamu zai yi wuya dalibai su koma karatu,kasancewa dubban jama’a da ambaliya ta mamaye gidajen su ke zama a makarantu dake sassan kasar da suka fuskanci ambaliya.
Talla
Issifu Mai Lambu magatakarda a kungiyar malamai ta kasa mai suna Synaceb ya bayyana mana irin halin da ake ciki, da kuma matakan da suka dau don gannin an koma makaranta ba tareda an fuskanci matsalolli a gaba.
Zancen komawa makaranta a Jamhuriyar Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu