Isa ga babban shafi
Faransa-Algeria

Macron ya tattauna da Tebbounne ta wayar talho

Shugaban Faransa Emmanuel Macron dake jinya bayan kamuwa da cutar Covid 19 ya tattauna da takwaran sa na Algeriya Abdelmadjid Tebboune dake kwance a wani asibitin Jamus bayan kamuwa da cutar covid 19 ta wayar talho.

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron France 2
Talla

Shugabanin biyu da suka kamu da cutar coronavirus dake ke jinya yanzu haka sun yiwa juna fatan samun lafiya kamar dai yada fadar shugaban Faransa ta Elysee ta sanar.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron dake fama da mura,tari da gajiya ta musaman yanzu haka ,duk da cewa likitocin dake kula da shi sun bayyana cewa ya soma samun sauki ya kaurace kan sa a wani gidan gwamnati dake yankin Lanterne a Versaille daf da birnin Paris,yayinda Shugaban Aljeriya Abdelmadjid Tebboune mai shekaru 75 ke ci gaba da karbar kulawa a wani asibitin kwarraru dake Jamus.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.