Bakonmu a Yau
Najeriya: Matakan da jihar Borno ke dauka don dakile yaduwar Korona
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:15
A Najeriya gwamnatoci kamar takwarorinsu na duniya nata kokarin daukar matakai daban-daban don kawo karshen annobar korona da ta sake bulla a karo na biyu.Jahar Barno dake arewa maso yammacin kasar dake fama da matsalolin tsaro na daga cikin jihohi da suka yaki cutar tun bullarta a karon farko, duk da fargabar da akayi zata iya mummunar illa a jihar saboda tarin ‘yan gudun hijara a jihar.A yayin wata ziyara da Ahmad Abba ya kai birnin Maiduguri, kwamishinan Lafiyar jihar Dakta Salihu Aliyu Kwaya-Bura ya bayyana masa irin matakan da suke dauka.