Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Farfesa Balarabe Sani Garko dangane da sake bullar Ebola a Guinea da Congo
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:21
Hukumar Lafiya ta Duniya ta tabbatar da samun masu dauke da cutar ebola a Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo da Guinea, matakin da ya jefa fargaba a tsakanin mazauna wadannan kasashe.Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen duniya ke fama da cutar korona.Mun tattauna da Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, kuma ga tsokacin da yayi akai.