WTO-NAJERIYA
Kasashen Afirka sun bayyana goyan bayansu ga nadin Okonjo Iweala
Kasashen Afrika sun bayyana goyan bayansu da maraba da nadin da hukumar kasuwanci ta Duniya ta yi wa Dakta Ngozi Okonjo Iweala Mace ta farko kuma ‘yan Afrika da ta taba rike wannan mukami.
Wallafawa ranar:
Talla
Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahoto daga Wakilinmu Muhammed Kabiru Yusu daga Abuja.
Kasashen Afirka sun bayyana goyan bayansu ga nadin Okonjo Iweala
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu