Dan sandan Congo ya kashe dalibi saboda takunkumin rufe baki da hanci
Wani dan sandan Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ya harbe wani dalibin jami’a har lahira a babban birnin kasar yayin da yake tattaki han titi yana daukar hoto, saboda rashin sanya Kellen rufe hanci da baki na kariya daga korona.
Wallafawa ranar:
Wata shaidar gani da ido Patient Odia ta shaidawa kamfanin dillancin labarai na AFP cewa, Abokinsu Honore Shama, dalibi a fannin koyon aikin jarida a Jami'ar Kinshasa, yana daukar bidiyo a wani bangare fannin kwarewa a karantunsa kafin dan sandan ya harbe shi.
Wannan lamari dai ya mamaye kafefen yada labarai da jaridun Jamhuriyar Congo.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu