Isa ga babban shafi
WHO - Afirka

Adadin masu kamuwa da Korona ya ragu da kashi 20 a Afirka - WHO

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, ta ce adadin mutanen da ke kamuwa da cutar Korona duk mako a nahiyar Afrika, ya ragu da fiye da kashi 20 cikin 100.

Wata ma'aikaciyar lafiya a Afirka ta Kudu yayin karbar rigakafin cutar Korona.
Wata ma'aikaciyar lafiya a Afirka ta Kudu yayin karbar rigakafin cutar Korona. © AFP - Phill Magakoe
Talla

Karon farko kenan da aka samu wannan ci gaba cikin watanni biyu a daidai lokacin da annobar ta barke a zango na uku.

Daraktar hukumar ta WHO mai kula da shiyar Afrika, Matshidiso Moeti ta bayyana haka a wani taron manema labarai da ya gudana ta kafar bidiyo.

Kawo yanzu mutane fiye da dubu 200 annobar Korona ta kashe a. nahiyar Afirka daga cikin da suka kamu da cutar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.