Isa ga babban shafi
Algeria

Anyi jana'izar tsohon shugaban kasar Algeria Adelaziz Bouteflika

A wannan Lahadi 19 ga watan Satumbar 2021 akayi jana'izar Abdelaziz Bouteflika, tsohon shugaban kasar Algeria da ya fi dadewa a kan mulkin kasar da ke Arewacin Afirka, inda aka binne shi a makabartar gwarzayen 'yanci amma ba tare da girmamawar da akayiwa magabatansa ba.

Jami'an tsaron Algeria na rakiyar gawar tsohon shugaban kasar Abdelaziz Bouteflika a  Algiers 19/09/21.
Jami'an tsaron Algeria na rakiyar gawar tsohon shugaban kasar Abdelaziz Bouteflika a Algiers 19/09/21. Ryad KRAMDI AFP
Talla

Bouteflika ya rasu a ranar Juma'a yana da shekaru 84, bayan da ya kasance cikin wani yanayi tun lokacin da aka tilasta masa sauka daga mulki sama da shekaru biyu da suka gabata.

Tsohon sojan ya yi murabus daga mukaminsa a watan Afrilu na shekarar 2019 bayan da sojoji suka yi watsi da shi sakamakon makonni na zanga - zangar adawa da shirin sa na tazarce a karo na biyar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.