Mali
Mali: Dan Jaridar Faransa ya shafe watanni 7 a hannun 'yan ta'adda
A kwana a tashi, yau 8 ga watan nuwamba, watanni 7 kenan da ‘yan bindiga suka yi awun gaba da Olivier Dubois, wani dan jaridar kasar Faransa lokacin da yake gudanar da aikinsa a garin Gao dake arewacin kasar Mali.
Wallafawa ranar:
Talla
Wata daya bayan yin garkuwa da shi ne reshen kungiyar Al Qa’ida a yankin Magreb karkashin jagorancin Iyad Ag Ghaly, ya fitar da wani hoton bidiyo da ke tabbatar da cewa dan jaridar na a hannunsa.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya hada rahoto kan halin da ake ciki.
Halin da ake ciki bayan shafe watanni 7 da yin garkuwa da Olivier Dubois a Mali
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu