Isa ga babban shafi

Algeria ta taso keyar bakin haure fiye da 1000 zuwa Jamhuriyar Nijar

Hukumomin Algeria sun taso keyar bakin haure wadanda suka fito daga yankin kudu da sahara fiye da mutum dubu guda zuwa Jamhuriya Nijar. Kasar Aljeriya na zargin 'yan cirani da shiga kasar ta barauniyar hanya tare da yin wasu ayyukan da suka sabawa dokokin kasar. Daga Agadas ga rahoton wakilinmu Umar Sani.

Wasu 'yan ciranin Afrika.
Wasu 'yan ciranin Afrika. REUTERS - HAZEM AHMED
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.