Najeriya-Afrika
Matan shugabannin Afrika sun kammala taronsu a Abuja
Matan shugabannin kasashen Afirka, sun kawo karshen taronsu karo 9 a birnin Abuja da ke tarayyar Najeriya, taron da ya tattauna dangane da batutuwa da dama ciki har da sha’anin tsaro.
Wallafawa ranar:
Talla
A karshen taron dai, matan shugabannin na Afirka, sun zabi uwargidan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Hajiya Aisha Muhammadu Buhari a matsayin sabuwar shugabar kungiyar na tsawon shekaru biyu masu zuwa.
Ku latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf daga Abuja
Matan shugabannin Afrika sun kammala taronsu a Abuja
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu