Majalisun Dokokin Afirka sun yi Allah-wadai da mulkin sojoji a nahiyar
Kungiyar shugabannin Majalisun Dokokin Kasashen Afrika, ta yi kira ga kasashen Duniya da su mayar da kasashen da sojoji ke mulki a nahiyar saniyar ware, ganin yadda sojoji ke kokarin hana wa mulkin Dimokaradiya gindin zama a yankin na Afrika
Wallafawa ranar:
Talla
Wannan kira na zuwa ne bayan kwace mulki da sojoji suka yi a kasashen nahiyar ta Afirka da suka hada da Mali, da Burkina Faso, da kuma Guinea.
Wakilinmu a Abuja Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana da rahoto.
Rahoton Muhammadu Kabiru Yusuf kan koken shugabannin Majalisun Dokokin Kasashen Afirka
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu