Jamhuriyar Nijar za ta fara fitar da mai zuwa kasashen duniya
Jamhuriyar Nijar ta soma aikin bututun da zai bata damar fitar da danyen man fetur zuwa kasashen waje ta hanyar tashar ruwan Cotonou a Jamhuriyar Nijar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:38
Talla
Sai dai manoma a Jihar Maradi sun koka akan yadda aka fara kankare amfanin gonakin su ba tare da an biya su diyya ba.
Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Salisu Isah.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu