An gudanar da taron wayar da kai game da yawan haduran da ke faruwa a Nijar
A Jamhuriyar Nijar an shirya wani babban gangamin wayar da kai ga duk masu hannu a cikin harkar sufuri don a takaita yawan hadarukan da ake yi a kan hanyoyin kasar wadanda suke kaiga rasa lafiya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07
Talla
An shirya taron ne don kawo sauyi ganin kasar ce ta 7 a nahiyar Afrika kan yawan hadarukan akan hanya, wanda sau tari akan dora laifi akan direbobin dake ganganci ko gudun da ya wuce kima, abinda ya sa aka shirya gangamin a tashar mota.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Ibrahim malam Tchillo.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu