Ghana ta dauki matakin hana aukuwar hadurran motoci
Hukumar Kiyaye Hadurran Motoci ta Ghana ta soma wani gangamin wayar da kan direbobi don guje wa fadawa cikin hadura, ganin yadda alkaluma suka nuna karuwar su a manyan titunan kasar musamman a birane irinsu Accra da Kumasi.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07
Talla
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Abdallah Sham'un Bako daga Ghana
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu