Isa ga babban shafi

'Yan bindiga sun kashe mutane da dama a Kaduna

‘Yan bindiga sun kashe mutane da dama yayin harin da suka kai wa kauyen Runji da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna.

Yan bindiga a Najeriya
Yan bindiga a Najeriya © Daily Trust
Talla

Wasu mazauna yankin sun ce akalla mutane 30 ‘yan ta’addan suka kashe tare da kone gidaje da dama.

Daga Kadunan wakilinmu Aminu Sani Sado ya aiko mana da rahoto akan halin da ake ciki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.