Ma’aikatan Najeriya na kokawa kan yadda ake ci da guminsu a wannan rana ta 1 ga watan Mayu
A yau, 1 ga watan Mayu ake bikin ranar ma’aikata a fadn duniya, inda a Najeriya ma’aikatan ke kokawa a kan yadda ake ci da guminsu, duk kuwa da cewa sune kashin bayan tattalin arzikin kasar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:15
Talla
Michael Kuduson ya samu ganawa da wasu daga cikin ma'aikata a birnin Lagos,ya kuma hada rahoto a kai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu