Isa ga babban shafi
Tsadar Rayuwa a Kamaru

'Yan kamaru na kokawa da matsalar hauhawar farashin kaya

Kamar dai a Najeriya, 'yan kasar Kamaru sun shiga hali na ha'ula'i sakamakon yadda farashin kayayyaki ya yi tashin goron zabbi, lamarin da ya haddasa tsadar rayuwa musamman ga talakawa wanda ke rayuwa hannu-baka-hannu-kwarya.

Wata kasuwa a Kamaru
Wata kasuwa a Kamaru © France24
Talla

Hukumar kididdiga ta kasar ta ce, karin da aka samu daga watan Janairu zuwa Fabarairun wannan shekara ya kai kololuwa.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Lurwanu Shehu Usmanu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.