Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Ashafa Ibrahim Dan Gulbi wani makadan Dambe a Najeriya. Shirin kuma ya tattauna da Dr Tahar Adamu da ake kira Baba Impossible a Jami'ar Bayero Kano.